Headlines

Mayaƙa 100 sun mutu yayin arangamar ISWAP da Boko Haram

Mayaƙa 100 sun mutu yayin arangamar ISWAP da Boko Haram

Lamarin na zuwa ne yayin da ISWAP ke shirye-shiryen tunkarar Boko Haram domin a yi ta ta kare. ...

Ƙarancin Ruwa: An raba wa masu rijiyoyin burtsatse kyautar man dizel a Yobe

Ƙarancin Ruwa: An raba wa masu rijiyoyin burtsatse kyautar man dizel a Yobe

Kwanan nan gwamnati ta ƙara samar da man dizel daga lita 40,000 zuwa lita 60,000. ...

Ta kashe Naira miliyan 5 a liyafar bikin auren kanta da kanta

Ta kashe Naira miliyan 5 a liyafar bikin auren kanta da kanta

Danni ta ce ba za ta nemi gafara ba saboda son da take yi wa kanta ko na bikin aurenta. ...

Jama’a na tserewa daga garinsu saboda janye sojoji a Neja

Jama’a na tserewa daga garinsu saboda janye sojoji a Neja

Daruruwan mutane sun bar kauyukansu bayan sun wayi garin Alhamis da ganin an rufe sansanin sojojin da ke yankin karamar hukumar Shiroro ...

Zanga-zangar neman tsige Ganduje ta barke a hedikwatar APC

Zanga-zangar neman tsige Ganduje ta barke a hedikwatar APC

Suna meman shugabancin jam’iyyar ya koma yankin Arewa ta Tsakiya ...