Headlines

Tsohon Ministan Noma Audu Ogbeh ya rasu

Tsohon Ministan Noma Audu Ogbeh ya rasu

Iyalan Cif Audu Ogbeh sun sanar cewa a safiyar Asabar Allah Ya yi masa cikawa, yana da shekara 78 a duniya. ...

Fashewar gurneti ya kashe yara uku a Borno 

Fashewar gurneti ya kashe yara uku a Borno 

Yara mata uku sun rasu sakamakon fashewa3 wani gurneti da ake zargin na mayaƙan Boko Haram ne a yankin Ƙaramar Hukumar Gwoza a Jihar Borno ...

Soja ya soka wa ɗan sanda wuƙa har Lahira a Taraba

Soja ya soka wa ɗan sanda wuƙa har Lahira a Taraba

Wani kurtun soja ya caccaki wani ɗan sanda mai mukamin Constable da wuƙa har lahira a garin Jalingo, hedikwatar Jihar Taraba. ...

Yadda ma’aikatan gwamnati ke gina gidaje da kuɗin sata a Abuja

Yadda ma’aikatan gwamnati ke gina gidaje da kuɗin sata a Abuja

Shugaban na EFCC bayyana cewa wasu daga cikin gidajen sun shafe fiye da shekaru goma, ba tare da an kammala su ba ...

An kashe manomi da dabbobi 39 a Bauchi

An kashe manomi da dabbobi 39 a Bauchi

Rundunar ta gargaɗi duk wanda ke ƙoƙarin tayar da rikici a jihar. ...