Headlines

Birtaniya ta tura wa Ukraine kunshin makamai mafi girma don yakar Rasha

Birtaniya ta tura wa Ukraine kunshin makamai mafi girma don yakar Rasha

Ƙunshin tallafin ya haɗa da makamai masu linzami, motoci masu sulke da kuma kuɗaɗe don ƙera gungun sabbin jirage marasa matuƙa. ...

Gwamnan Sakkwato ya tube rawanin hakimai 15

Gwamnan Sakkwato ya tube rawanin hakimai 15

Gwamnatin Sakkwato ta sallami hakimai 15 bisa zargin su da taimakawa rashin tsaro, satar filaye da sauran laifuka. An sallami hakimai 9 daga mukamansu ...

EFCC ta kama tsohon ministan jiragen sama Hadi Sirika

EFCC ta kama tsohon ministan jiragen sama Hadi Sirika

Ana zargin Hadi Sirika da hannu a badaƙalar kimanin Naira biliyan takwas ...

Masu magani sun sami wata kasuwar a Kano

Masu magani sun sami wata kasuwar a Kano

Masu harkar sayar da magunguna a Kasuwar Sabon Gari da ke Kano za su koma sabuwar kasuw da suka samar wa kansu ...

Yadda makafi suka zana jarabawar JAMB a Kano

Yadda makafi suka zana jarabawar JAMB a Kano

Yadda masu larurar gani suka zana jarabawa ta JAMB ta neman gurbin shiga jami’a a Kano. ...