Headlines

Lead British: An rufe makaranta kan cin zalin daliba a Abuja

Lead British: An rufe makaranta kan cin zalin daliba a Abuja

An rufe makarantar Lead British International da ke Abuja bayan rikicin cin zalin da wasu daliban makarantar suka yi ga dayarsu. ...

CBN ya rage farashin Dala ga ’yan canji

CBN ya rage farashin Dala ga ’yan canji

CBN ya kara rage farashin da zai ba ’yan canji Dala zuwa N1,021 ...

Dangote ya kara karya farashin dizel zuwa N940

Dangote ya kara karya farashin dizel zuwa N940

Karo na uku ke nan da Dangote ke rage farashin man dizel; daga N1,700 zuwa N1,200 zuwa N1,000 sannan zuwa N940 ...

Jirgin sama dauke da fasinjoji ya shige daji da su a Legas

Jirgin sama dauke da fasinjoji ya shige daji da su a Legas

Jirgin kamfanin Dana Air ya zame daga kan titinsa sannan ya ci kasa a cikin jeji da fasinjoji ...

An Fara Horas Da Likitocin Arewa Kan Dashen Ƙoda A Kano

An Fara Horas Da Likitocin Arewa Kan Dashen Ƙoda A Kano

Likitoci daga Arewacin Najeriya shida sun fara karɓar horo na musamman kan aikin dashen koda da yoyon fitsari a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano (AKTH) ...