Headlines

PDP ta sake ɗage babban taronta

PDP ta sake ɗage babban taronta

Babbar jam’iyyar hamayya ta PDP ta sanar da ɗage babban taron shugabanninta na ƙasa karo na 99 da ta shirya gudanarwa ranar 28 ga watan Nuwamban nan. ...

An kama Akol Koor tsohon shugaban hukumar leken asirin Sudan ta Kudu

An kama Akol Koor tsohon shugaban hukumar leken asirin Sudan ta Kudu

An kama tsohon shugaban hukumar leƙen asiri na Sudan ta Kudu bayan kazamin fada da ya yi sanadin mutuwar sojoji da dama da kuma jikkata su ...

Sojojin Nijeriya sun kora Lakurawa zuwa Nijar

Sojojin Nijeriya sun kora Lakurawa zuwa Nijar

Sojojin Nijeriya suka ragargaji mayaƙan Lakurawa sai da suka tsere da kyar suka bar Nijeriya ...

Rikicin manoma da makiyaya ya ci rai 3 a Nasarawa

Rikicin manoma da makiyaya ya ci rai 3 a Nasarawa

Aƙalla mutane uku ne suka rasu a wani sabon rikicin manoma da makiyaya a yankin Dogon Duste da ke Jihar Nasarawa ...

Matsalar wuta: Ƙananan ’yan kasuwa sun sauya dabara

Matsalar wuta: Ƙananan ’yan kasuwa sun sauya dabara

Ƙanana da matsakaitan ’yan kasuwa sun koma amfani da wasu hanyoyin samun wutar lantarki sun haƙura da ta gwamnati. ...