Tinubu Zai Tafi Kasar Netherlands
A yau Talata Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai bar Najeriya domin zuwa kasar Netherlands ziyarar aiki. Kakakin shugaban kasa, Ajuri Ngelale ya sanar cewa ...
A yau Talata Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai bar Najeriya domin zuwa kasar Netherlands ziyarar aiki. Kakakin shugaban kasa, Ajuri Ngelale ya sanar cewa ...
Kotun da EFCC ta je neman izinin kama tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ta kasa zama domin tattauna kamen da ya gagara a makon jiya ...
Kotu ta tsare malamin da ya yi wa malamin ya yi wa ’yar shekara 11 fyade ta mutu a Kano. ...
Hukumomi sun bayyana wasu jihohi da za a fuskanci matsanancin zafi a Najeriya. ...
Majalisar Dattawa ta gayyaci ministan lantarki, Adebayo Adelabu, da manyan jami’an Hukumar Wutar Lantarki ta Kasa (NERC) su gurfana a gabanta don amsa ...