Headlines

Soja ya soka wa ɗan sanda wuƙa har Lahira a Taraba

Soja ya soka wa ɗan sanda wuƙa har Lahira a Taraba

Wani kurtun soja ya caccaki wani ɗan sanda mai mukamin Constable da wuƙa har lahira a garin Jalingo, hedikwatar Jihar Taraba. ...

Yadda ma’aikatan gwamnati ke gina gidaje da kuɗin sata a Abuja

Yadda ma’aikatan gwamnati ke gina gidaje da kuɗin sata a Abuja

Shugaban na EFCC bayyana cewa wasu daga cikin gidajen sun shafe fiye da shekaru goma, ba tare da an kammala su ba ...

An kashe manomi da dabbobi 39 a Bauchi

An kashe manomi da dabbobi 39 a Bauchi

Rundunar ta gargaɗi duk wanda ke ƙoƙarin tayar da rikici a jihar. ...

Obi ya ziyarci Bauchi, ya ba da tallafin N15m don inganta ilimi

Obi ya ziyarci Bauchi, ya ba da tallafin N15m don inganta ilimi

Ɗan siyasar ya ce akwai buƙatar a bai wa matasa ilimi don ci gaban ƙasa. ...

Sojoji sun yi wa ’yan ta’adda ɓarin wuta a Borno

Sojoji sun yi wa ’yan ta’adda ɓarin wuta a Borno

Rundunar ta gano ‘yan ta’addan bayan samun wasu bayanan sirri. ...