Headlines

Zargin Hari: An Sake Bude Kasuwar Lalaipido

Zargin Hari: An Sake Bude Kasuwar Lalaipido

A watannin baya ne aka rufe babbar Kasuwar Zage da ke garin Lalaipido (Leggal) a Karamar Hukumar Shongom a Jihar Gombe kan zargin da Fulani suka yi na ...

An sace dagaci da matarsa da ’ya’yansu 5 a Kaduna

An sace dagaci da matarsa da ’ya’yansu 5 a Kaduna

’Yan bindiga su sace Dagacin Kauyen Bishini da ke Karamar Hukumar Kachia ta Jihar Kaduna, Samuel Danbayi, da matarsa da ’ya’yansa biyar. Aminiya ta ga ...

An gano gawar Palasdinawa 210 da Isra’ila ta kashe a asibitin Gaza

An gano gawar Palasdinawa 210 da Isra’ila ta kashe a asibitin Gaza

Hukumomi a Zirin Gaza sun tono gawarwakin Palasdinawa sama da 210 da Isra’ila ta kashe daga wani katon kabari da ta gano a asibitin Nasser da ke ...

Kisan sojoji a Neja: ’Yan ta’adda sun debo ruwan dafa kansu

Kisan sojoji a Neja: ’Yan ta’adda sun debo ruwan dafa kansu

Hafsan soji guda na hannun ’yan bindiga da suka kashe sojoji shida, ciki har da hafsoshi biyu a Jihar Neja. ...

Shugaban hukumar leken asirin Isra’ila ya yi murabus

Shugaban hukumar leken asirin Isra’ila ya yi murabus

Manjo- Janar Aharon Haliva, shi ne babban hafsan soji na farko da ya yi murabus bayan caccakar da ya fuskanta kan gagarumin harin ...