Headlines

Ana kashe mutane 28 a sace 24 kullum a Najeriya —Rahoto

Ana kashe mutane 28 a sace 24 kullum a Najeriya —Rahoto

Adadin mutanen da ake kashewa ya zarce wadanda aka yi garkuwa da su, cewar wani sabon rahoto kan sha’anin tsaro a Najeriya ...

An kamo babban jami’in Binance da ya tsere daga Najeriya a Kenya

An kamo babban jami’in Binance da ya tsere daga Najeriya a Kenya

A wannan mako ake sa ran taso keyar Nadeem Anjarwalla zuwa Najeriya daga Kenya ...

NAJERIYA A YAU: Rawar Da NNPP Ke Takawa A Dambarwar Dakatar Da Ganduje

NAJERIYA A YAU: Rawar Da NNPP Ke Takawa A Dambarwar Dakatar Da Ganduje

Bayyanar wani tsagi na siyasa da ya sake dakatar da shugaban jam’iyar APC na kasa na ci gaba da daukar hankali. ...

Sirri da ƙalubalen da ke cikin sana’ar makara

Sirri da ƙalubalen da ke cikin sana’ar makara

Wasu suna cewa musu sana’ar hada makara ’yan ina-da-mutuwa ko marasa tausayi. ...

Fasinjoji sun ƙone ƙurmus a haɗarin mota a Kogi

Fasinjoji sun ƙone ƙurmus a haɗarin mota a Kogi

Haɗarin ya afku ne a gaban Kwalejin Koyarwa ta Aloma, inda duk waɗanda lamarin ya rutsa da su sun ƙone ƙurmus. ...