Headlines

An naɗa sabon Sarkin Fawan Abbatuwar Legas bayan shekara 20

An naɗa sabon Sarkin Fawan Abbatuwar Legas bayan shekara 20

Wannan sana’a cikinta na taso kuma zan yi duk abin da zan iya don ci-gabanta musamman a Kasuwar Abbatuwa. ...

Ya hallaka mahaifiyarsa mai shekara 70 a Akwa Ibom

Ya hallaka mahaifiyarsa mai shekara 70 a Akwa Ibom

’Yan sanda sun bayyana damuwa kan yawaitar laifukan kisa yayin da kwanan nan wani ya kashe ɗansa. ...

Naira za ta ci gaba da samun tagomashi daraja — Shettima

Naira za ta ci gaba da samun tagomashi daraja — Shettima

Gwamnatin Tinubu na yin iya bakin ƙoƙarinta wajen ganin an magance matsalar wutar lantarki. ...

Haɗarin mota ya laƙume rayuka 11 a Kano

Haɗarin mota ya laƙume rayuka 11 a Kano

An samu ƙwacewar abin hawa da ya janyo karo a tsakanin motocin biyu inda wuta nan take ta kama. ...

An rufe Jami’ar Filato bayan kashe ɗalibi

An rufe Jami’ar Filato bayan kashe ɗalibi

An ɗauki matakin ne don ba da dama na ganin yanayin tsaro ya inganta a jama’ar. ...