Uba ya rasu yana ƙoƙarin belin ’ya’yansa a ofishin ’yan sanda
Alhaji Muftau Mohammed yana da hawan jini kuma duk lokacin da aka tashe shi da ɓacin rai, yakan kamu da ciwon kai mai tsanani. ...
Alhaji Muftau Mohammed yana da hawan jini kuma duk lokacin da aka tashe shi da ɓacin rai, yakan kamu da ciwon kai mai tsanani. ...
Sarautar Wali a Masarautar Zazzau ita ce ta uku a cikin manyan hakimai bayan sarautar Madaki da Magajin Gari. ...
Ya rasu ne yayin da suke aiki bayan ɗaya daga cikin ginshiƙan ginin ya faɗo a kan Douglas. ...
’Yan Arewa sun amince da takarar Asue Ighodalo da Osarodion Ogie a zaɓen Gwamna da za a yi a ranar 21 ga Satumban 2024. ...
Shugaban matasan Hausawan ya ce, ya zama dole mu yi ƙarin kuɗin wankin motocin saboda mu ma da tsada muke sayen kayan aiki da suka haɗa da ruwa da sa ...