Headlines

Gwamna ya yi wa iyalan ’yan wasan Kano da suka rasu a hatsari goma ta arziki

Gwamna ya yi wa iyalan ’yan wasan Kano da suka rasu a hatsari goma ta arziki

’Yan wasan sun yi hatsari ne a yayin da suke dawowa daga gasar wasannin ƙasa ta National Sports Festival da aka gudanar a Jihar Ogun. ...

Ministocin Ghana biyu sun rasu a hatsarin jirgin sama

Ministocin Ghana biyu sun rasu a hatsarin jirgin sama

Gwamnatin ƙasar ta shiga jimami tare da sauƙe tutarta zuwa ƙasa. ...

Gwamnan Kano ya gargaɗi muƙarrabansa bayan murabus ɗin Kwamishina

Gwamnan Kano ya gargaɗi muƙarrabansa bayan murabus ɗin Kwamishina

Gwamnan ya jaddada aniyarsa na ci gaba da kare jihar da al’ummarta. ...

Manoma sun koka kan rabon takin gwamnati a Sakkwato

Manoma sun koka kan rabon takin gwamnati a Sakkwato

Manoman sun ce takin ba ya zuwa hannunsu a kan lokaci. ...

Hatsarin Mota: Yadda hanyar Lambata ke laƙume rayuka a Neja

Hatsarin Mota: Yadda hanyar Lambata ke laƙume rayuka a Neja

Mutane da dama sun koka kan rashin kyawun hanyar, tare da buƙatar a gyara ta. ...