Headlines

Gwamnan Bauchi ya gabatar da kasafin N465bn na 2025

Gwamnan Bauchi ya gabatar da kasafin N465bn na 2025

Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulƙadir  Mohammed, ya gabatar da ƙudurin kasafin kuɗi na shekarar 2025 na N465,850,248,317 ga Majalisar dokoki do ...

NAJERIYA A YAU: Tasirin Bashin Tiriliyan N138 A Rayuwar ’Yan Najeriya

NAJERIYA A YAU: Tasirin Bashin Tiriliyan N138 A Rayuwar ’Yan Najeriya

Da wannan amincewa majalisa ta yi wa Tinubu ƙarbo rancen dai, yawan bashin da ake bin Najeriya ya kai Naira tiriliyan 138. Shin mene tasirin basukan d ...

ACF ta dakatar da shugabanta kan furta kalamai ba da yawunta ba

ACF ta dakatar da shugabanta kan furta kalamai ba da yawunta ba

Ƙungiyar Tuntuɓa ta Dattawan Arewa wato Arewa Consultative Forum (AC) ta ce ta dakatar da shugaban majalisar ƙolinta, Mamman Mike Osuman dangane da wa ...

HOTUNA: Bala Mohammed ya gabatar da N465bn Kasafin Kuɗin Bauchi na 2025

HOTUNA: Bala Mohammed ya gabatar da N465bn Kasafin Kuɗin Bauchi na 2025

Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed ya gabatar da N465,850,248,317 a matsayin Kasafin Kuɗin Jihar Bauchi na shekarar 2025. Gwamnan wanda ya yi wa kasafin ...

’Yan bindiga sun sace mutum 30 a Katsina

’Yan bindiga sun sace mutum 30 a Katsina

Ana fargabar cewa ’yan bindiga sun sace aƙalla mutum 30 da suka haɗa da maza da mata tare da dabbobi masu yawa a Jihar Katsina. BBC ya ruwaito cewa wa ...