Headlines

’Yan gida ɗaya sun kitsa garkuwar ƙarya domin karɓar N5m a wurin mahaifinsu

’Yan gida ɗaya sun kitsa garkuwar ƙarya domin karɓar N5m a wurin mahaifinsu

An gano cewa yayar matashiyar ta kista makircin da wani saurayinta, inda suka tsara yadda za su ɗauke ‘yar uwarta su ɓoye ta a gidan abokin saurayin. ...

Sojoji sun hallaka ’yan ta’adda 17 a Borno da Adamawa

Sojoji sun hallaka ’yan ta’adda 17 a Borno da Adamawa

Ayyukan sun haifar da gagarumar nasara ga rundunar, inda muka hallaka mayaƙan, kuma muka ƙwato makamai da kayan yaƙi daban-daban. ...

Buni ya shirya bikin karrama daliban da suka lashe gasar duniya

Buni ya shirya bikin karrama daliban da suka lashe gasar duniya

Gwamnan Yobe, Mai Mala Buni, ya shirya gagarumin bikin karrama daliban jihar Nafisa Abdullah ’yar shekara 17 da Rukayya Muhammad Fema ’yar shekara 15, ...

An soka wa jami’in Sibil Difens wuka har lahira a Jigawa

An soka wa jami’in Sibil Difens wuka har lahira a Jigawa

Wasu zauna gari banza sun burma wa wani jami’in Hukumar Tsaron Farin Kaya (NSCDC) wuka har lahira a Kasuwar Shuwarin da ke ci Karamar Hukumar Ky ...

Majalisa ta amince da sabuwar Dokar Masarautun Katsina

Majalisa ta amince da sabuwar Dokar Masarautun Katsina

Dokar ta ba wa gwamna kadai ikon daga darajar sarki da kuma nada karin mutum a cikin masu zaben sarki ...