Gobara ta cinye gidan hakimi a Bauchi
Gidan ya ƙone ƙurmus, an yi asarar dukiya mai tarin yawa amma an yi sa’a da hatsin ne ya faru, amma ba a samu asarar rai ba ...
Gidan ya ƙone ƙurmus, an yi asarar dukiya mai tarin yawa amma an yi sa’a da hatsin ne ya faru, amma ba a samu asarar rai ba ...
Wata ɗaliba ’yar shekara 15 daga Jihar Yobe, Rukayya Muhammad Fema, ta zama Gwarzuwar Shekarar 2025 a Gasar Muhawara ta Duniya ta Teen Eagle. ...
Manazarta dai sun ce ko kafin ƙarin ma ya kamata ya yi a ce ayyukan da gwamnatocin jihohi suke yi sun fi yadda ake gani. ...
Ya buƙaci a gayyato Nafisa da malamanta na harshen Turanci musamman zuwa Fadar Shugaban Ƙasa a karrama su saboda yadda suka ɗaga sunan Najeriya a idon ...
Nasifa Abdullah mai shekara 17 ta doke mutum 20,000 da suka fafata a gasar harshen Ingilishi ta duniya a birnin Landan na ƙasar Birtaniya ...