Headlines

Rikicin Fili: Matasan Kwara sun kai hari a Sakatariyar Ekiti

Rikicin Fili: Matasan Kwara sun kai hari a Sakatariyar Ekiti

Wasu da ake zargin fusatattun matasa ne daga  garin Obbo-Aiyegunle a jihar Kwara sun kai hari a sakatariyar Ƙaramar hukumar Ilejemeje da ke Jihar Ekit ...

Tsaftar Muhalli: An dawo da sharar karshen wata a Gombe

Tsaftar Muhalli: An dawo da sharar karshen wata a Gombe

A ƙoƙarin da gwamnatin Jihar Gombe take yi na tsabtace muhalli da kula da  lafiyar al’umma Gwamnan Jihar, Muhammad Inuwa Yahaya ya bada umurnin ...

Wata Bakuwar Cuta Ta Yi Ajalin Mutane 45 A Kano

Wata Bakuwar Cuta Ta Yi Ajalin Mutane 45 A Kano

Mata da ƙananan yara da tsoffi 45 sun rasu a makonni biyu da suka gabata a karamar hukumar Kura. ...

EFCC ta je kama tsohon gwamnan Kogi Yahaya Bello

EFCC ta je kama tsohon gwamnan Kogi Yahaya Bello

Wani babban jami’in EFCC ya tabbatar wa Aminiya cewa sun kai samamen ne da nufin kama tsohon gwamnan ...

NAFDAC Ta Haramta Amfani Da Sabulun Dex Luxury

NAFDAC Ta Haramta Amfani Da Sabulun Dex Luxury

NAFDAC ta ce sabulun na dauke da sinadarin da ke illa ga kwayoyin halittar dan Adam da kuma yaran da ke ciki ...