Headlines

Matar Shehu Malami ta maka ’ya’yansa kotu kan rabon gado

Matar Shehu Malami ta maka ’ya’yansa kotu kan rabon gado

Hajiya Asma’u, matar tsohon Jakadan Najeriya a Afirka ta Kudu, marigayi Alhaji Shehu Malami, ta maka ’ya’yansa a kotu kan rabon gado. ...

DAGA LARABA: Me Ya Sa Kamfanonin Lantarki Ke Fifita ’Yan ‘Band A’?

DAGA LARABA: Me Ya Sa Kamfanonin Lantarki Ke Fifita ’Yan ‘Band A’?

Wasu na ji a ransu kamar su ba kwastomomi ba ne ga kamfanonin. ...

Yadda ake rubutun sha ɗan kamfani a Turai

Yadda ake rubutun sha ɗan kamfani a Turai

Wani sabon salon rubutun sha na zamani da ya ɓullo daga kasashen waje ya tayar da kura, inda jama’a da dama, ciki har da alarammomi ke ce-ce-ku- ...

Majalisar Kaduna ta kafa kwamitin binciken Gwamnatin El-Rufai

Majalisar Kaduna ta kafa kwamitin binciken Gwamnatin El-Rufai

Kwamitin zai binciki kudaden tallafi da basukan da Gwamnatin El-Rufai ta karba da kuma wadanda ta kashe kan manyan ayyuka ...

DSS ta sako wacce ta soki Gwamnatin Kaduna a Facebook

DSS ta sako wacce ta soki Gwamnatin Kaduna a Facebook

Aisha Galadima ta soki kalaman Gwamna Uba Sani na ƙarshe a kan El-Rufai ta shafinnta na Facebook ...