Headlines

Jam’iyyar NDC ta warware rikicin shugabanci na Kano

Jam’iyyar NDC ta warware rikicin shugabanci na Kano

Zuwan Kwankwaso NDC ya haifar da tashin hankali a cikin reshen Kano, inda wasu mambobi suka fara tambayar makomar shugabancin Mai Riga. ...

Dillalin miyagun ƙwayoyi El Chapo na neman a mayar da shi kurkukun Mexico

Dillalin miyagun ƙwayoyi El Chapo na neman a mayar da shi kurkukun Mexico

A baya-bayan nan ma, El Chapo ya riƙa shigar da ƙorafe-ƙorafen ƙuncin da yake fuskanta saboda tsare shi cikin kaɗaici da aka yi. ...

Gwamnatin Tinubu tana zubar da ƙimar addinin Islama — Dati Baba-Ahmed

Gwamnatin Tinubu tana zubar da ƙimar addinin Islama — Dati Baba-Ahmed

Duk mutumin da a za a gabatar a matsayin mabiyin wani addini, to ya zama nagari kuma mai aiki da koyarwar addinin nasa. ...

HOTUNA: Manyan ’yan siyasa sun halarci bikin rantsar da sabon Mataimakin Gwamnan Kano

HOTUNA: Manyan ’yan siyasa sun halarci bikin rantsar da sabon Mataimakin Gwamnan Kano

Na karɓi wannan nauyi a matsayin wata dama ta hidima, kuma zan yi aiki tuƙuru domin tallafa wa ci gaban Jihar Kano. ...

Hukumar Alhazai ta ayyana ranar soma jigilar maniyyatan Kano

Hukumar Alhazai ta ayyana ranar soma jigilar maniyyatan Kano

An zaɓi kamfanin jirgin sama na Max Air domin gudanar da jigilar maniyyatan Jihar Kano. ...