Headlines

Za a fara yi wa ɗaliban jami’o’i gwajin ƙwaya — Gwamnatin Nijeriya

Za a fara yi wa ɗaliban jami’o’i gwajin ƙwaya — Gwamnatin Nijeriya

Buba Marwa na cewa gwajin ƙwayar zai shafi duk ɗaliban jami’o’in da sabbin da za su shiga. ...

Sarkin Gudi na Jihar Yobe, Isa Bunuwo Ibn Khaji ya rasu

Sarkin Gudi na Jihar Yobe, Isa Bunuwo Ibn Khaji ya rasu

Mai martaba Sarkin wanda ke garin Gadaka a Ƙaramar hukumar Fika cikin Jihar Yobe ya rasu ne bayan ya yi fama da jinya. ...

Gwamnatin Jigawa ta horas da malamai 20,000 fasahar sadarwar zamani

Gwamnatin Jigawa ta horas da malamai 20,000 fasahar sadarwar zamani

Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi ya bayyana hakan a lokacin da ya karɓi baƙuncin tawaga daga Hukumar Bunƙasa Fasahar Sadarwa ta ƙasa (NITDA) ...

Peter Obi zai lashe jihohin Arewa idan ya koma PDP – Jerry Gana

Peter Obi zai lashe jihohin Arewa idan ya koma PDP – Jerry Gana

A jihohin Arewa Peter Obi a ƙarƙashin Jam’iyyar PDP zai doke duk wani ɗan takara, saboda mutanenmu suna da gaskiya.” ...

Mun yi asarar shanu 340 a hannun ɓarayi a Yuli — Miyetti Allah

Mun yi asarar shanu 340 a hannun ɓarayi a Yuli — Miyetti Allah

A cewar sanarwar, lamarin ya faru ne a garin Agatu da wasu sassan Ƙaramar hukumar Guma da ke Jihar Benuwe. ...