Headlines

Tinubu ya tsawaita wa’adin aikin shugaban hukumar Kwastam

Tinubu ya tsawaita wa’adin aikin shugaban hukumar Kwastam

Tinubu ya amince da ƙarin wa’adin ne domin bai wa shugaban hukumar damar kammala wasu ayyuka. ...

Mutum 9 sun rasu a hatsarin kwale-kwale a Jigawa

Mutum 9 sun rasu a hatsarin kwale-kwale a Jigawa

Hukumomi sun wayar da kan al’umma game da muhimmancin ɗaukar matakan kariya. ...

NNPCL ya sake haƙa sabbin rijiyoyin man fetur 4 a Kolmani

NNPCL ya sake haƙa sabbin rijiyoyin man fetur 4 a Kolmani

Daraktan ya ce da zarar an kammala aikinsu, za su bunƙasa samun gas cikin sauƙi a Arewacin Najeriya. ...

Samar da makamashi mai tsafta na zamani shi ne fatanmu — Guterres

Samar da makamashi mai tsafta na zamani shi ne fatanmu — Guterres

Zuwa shekarar 2030, cibiyoyin bayanai za su iya cinye wutar lantarki mai yawa kamar yadda Japan ke yi a yau. ...

Hare-hare: ’Yan bindiga sun raba mutum 5,000 da muhallansu a Katsina

Hare-hare: ’Yan bindiga sun raba mutum 5,000 da muhallansu a Katsina

Jama’a da dama sun ce ba su koma gidajensu ba har sai gwamnati ta samar da tsaro mai ɗorewa. ...