Headlines

Tattalin arzikin Nijeriya zai ci gaba da bunƙasa har zuwa baɗi — IMF

Tattalin arzikin Nijeriya zai ci gaba da bunƙasa har zuwa baɗi — IMF

Asusun ya yi hasashen samun ƙarin bunƙasar tattalin arzikin Nijeriya da kashi 3.4 a 2025. ...

Manyan makarantu 2 ne kacal ke da rajista a Katsina — Gwamnati

Manyan makarantu 2 ne kacal ke da rajista a Katsina — Gwamnati

Gwamnatin ta ce ba za ta lamunci wannan lamari, domin dukkanin makarantun dole su yi rajista. ...

Tinubu ya naɗa sabon shugaban hukumar kashe gobara ta ƙasa

Tinubu ya naɗa sabon shugaban hukumar kashe gobara ta ƙasa

Naɗin na zuwa ne sakamakon ritaya da shugaban hukumar na yanzu zai yi. ...

Mamakon ruwan sama ya haddasa ambaliya a Maiduguri 

Mamakon ruwan sama ya haddasa ambaliya a Maiduguri 

Masana sun yi gargaɗi kan illar toshe magudanan ruwa da shara. ...

Sojoji sun daƙile hari, sun kashe mayaƙan Boko Haram 9 a Borno

Sojoji sun daƙile hari, sun kashe mayaƙan Boko Haram 9 a Borno

Dakarun sun lashi takobin ci gaba da kare rayukan al’ummar yankin. ...