Headlines

Sojoji sun daƙile hari, sun kashe mayaƙan Boko Haram 9 a Borno

Sojoji sun daƙile hari, sun kashe mayaƙan Boko Haram 9 a Borno

Dakarun sun lashi takobin ci gaba da kare rayukan al’ummar yankin. ...

Shugaban hukumar zabe ta jihar Bauchi ya rasu

Shugaban hukumar zabe ta jihar Bauchi ya rasu

Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta jihar Bauchi (BASIEC), Ahmed Makama Hardawa, ya rasu. ...

Adadin Falasdinawan da Isra’ila take kashewa a Gaza yanzu ya haura 60,000

Adadin Falasdinawan da Isra’ila take kashewa a Gaza yanzu ya haura 60,000

A ci gaba da hare-haren da dakarun Isra’ila ke kai wa a Zirin Gaza, yanzu adadin Falasdinawan da suka kashe ya kai 60,034. ...

Majalisa ta ba NNPCL mako uku ya yi mata bayanin inda tirilyan 210 ta shiga

Majalisa ta ba NNPCL mako uku ya yi mata bayanin inda tirilyan 210 ta shiga

Kwamitin Majalisar Dattawa na bin Diddigi ya ba Kamfanin Mai na Kasa (NNPCL) wa’adin mako uku ya amsa tambayoyi kan rashin ba da ba’asi kan Naira tiri ...

Yadda ’yan bindiga suka tarwatsa ƙauyuka sama da 10 a Katsina

Yadda ’yan bindiga suka tarwatsa ƙauyuka sama da 10 a Katsina

’Yan bindiga sun tarwatsa kauyaku sama da 10 da ke zagaye da ƙaramar hukumar Bakori ta jihar Katsina. ...