Remi Tinubu ta bai wa waɗanda harin Benuwe ya shafa tallafin Naira biliyan ɗaya
An kashe fiye da mutum 100 a ƙauyen Yelwata da ke Benuwe, lamarin da ya janyo Allah wadai daga sassa daban-daban a faɗin ƙasar. ...
An kashe fiye da mutum 100 a ƙauyen Yelwata da ke Benuwe, lamarin da ya janyo Allah wadai daga sassa daban-daban a faɗin ƙasar. ...
Sabon sarkin ne babban ɗan marigayin, kuma kafin naɗa shi sarki, shi ne Bunun Gusau. ...
A yanzu haka ana hasashen samun saukar mamakon ruwan sama har zuwa gobe Laraba a wasu yankuna sama da 10 na China. ...
Za a gudanar da shirye-shiryen ne a sabuwar Tsangayar Noma da aka kafa a garin Malam Sidi da ke Karamar Hukumar Kwami. ...
Da farko ’yan bindiga sun kutsa kauyukan da ke kusa da garin Mansur a karamar hukumar, inda suka kashe mutane hudu, suka kwashe kayayyaki a shagunansu ...