Headlines

An yi wa sansanonin ’yan ta’adda luguden wuta a Zamfara

An yi wa sansanonin ’yan ta’adda luguden wuta a Zamfara

Sansanonin da aka yi wa luguden wuta na fitattun ’yan ta’adda ne — Abdullahi Nasanda a Zurmi, da Malam Tukur a Gusau. ...

Ƙungiyar Gwamnonin Arewa ta yi ta’aziyyar Ministan Buhari

Ƙungiyar Gwamnonin Arewa ta yi ta’aziyyar Ministan Buhari

A ranar Larabar da ta gabata ce Ministan Kimiya da Kirkire-Kirkire a Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ya rasu. ...

Ina mai tabbatar wa Kotu cewa ni namiji ne — Bobrisky

Ina mai tabbatar wa Kotu cewa ni namiji ne — Bobrisky

Mai Shari’a Abimbola Awogboro ya tambayi Bobrisky “kai namiji ne ko mace?” ...

Kotu Ta Daure Bobrisky Wata 6

Kotu Ta Daure Bobrisky Wata 6

Kotun ta ɗaure Bobrisky na tsawon wata shida babu zaɓin biyan tara. ...

Kotu ta bayar da belin Emefiele kan Naira miliyan 50

Kotu ta bayar da belin Emefiele kan Naira miliyan 50

A makon da ya gabata ne, EFCC ta sake gabatar wa kotu wasu sabbin tuhume-tuhume 26 a kan Emefiele. ...