ACF ta dakatar da shugabanta kan furta kalamai ba da yawunta ba
Ƙungiyar Tuntuɓa ta Dattawan Arewa wato Arewa Consultative Forum (AC) ta ce ta dakatar da shugaban majalisar ƙolinta, Mamman Mike Osuman dangane da wa ...
Ƙungiyar Tuntuɓa ta Dattawan Arewa wato Arewa Consultative Forum (AC) ta ce ta dakatar da shugaban majalisar ƙolinta, Mamman Mike Osuman dangane da wa ...
Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed ya gabatar da N465,850,248,317 a matsayin Kasafin Kuɗin Jihar Bauchi na shekarar 2025. Gwamnan wanda ya yi wa kasafin ...
Ana fargabar cewa ’yan bindiga sun sace aƙalla mutum 30 da suka haɗa da maza da mata tare da dabbobi masu yawa a Jihar Katsina. BBC ya ruwaito cewa wa ...
Bayanai da ke fitowa daga garin Abaji da ke kan hanyar Lokoja zuwa Abuja na cewa direbobin manyan motoci sun buɗe hanyar bayan rufewar da suka yi wadd ...
Bayanai da ke fitowa daga garin Abaji da ke kan hanyar Lokoja zuwa Abuja na cewa direbobin manyan motoci sun rufe hanyar ruf, al’amarin da ya ja ...