Headlines

NAJERIYA A YAU: ‘Da Ƙyar Muka Iya Cefanen Sallah Bayan An Sauko Idi’

NAJERIYA A YAU: ‘Da Ƙyar Muka Iya Cefanen Sallah Bayan An Sauko Idi’

Matsin rayuwa na daga cikin abin da ya hana mutane yin shagalin karamar Sallah. ...

Yadda Aka Gudanar Da Sallar Idi a Zariya

Yadda Aka Gudanar Da Sallar Idi a Zariya

Mun yaba da kokarin da gwamnati ke yi kan matsalar tsaro — Sarkin Zazzau ...

An Samu Ɓullar Baƙuwar Cuta A Sakkwato — NCDC

An Samu Ɓullar Baƙuwar Cuta A Sakkwato — NCDC

An taba samun ɓullar irin wannan bakuwar cuta a bara amma har ta wuce ba gano asalinta da maganinta ba. ...

Ruwan Sama Ya Raba Mutane 1000 Da Gidajensu A Kogi

Ruwan Sama Ya Raba Mutane 1000 Da Gidajensu A Kogi

Zai yi wahalar gaske a samu wanda zai iya sake gina gidansa da kansa, muna roƙon a taimaka mana. ...

Hajjin Bana: Ana kukan targaɗe sai ga karaya

Hajjin Bana: Ana kukan targaɗe sai ga karaya

Har gobe aikin Hajji na daga cikin aikin da gwamnatoci kasar nan ke tutiyar cewa suna yi wa Musulmi sassaucinsa. ...