Headlines

Yadda Mahauci Ya Kashe Matarsa Saboda Wayar Hannu A Adamawa

Yadda Mahauci Ya Kashe Matarsa Saboda Wayar Hannu A Adamawa

Ya bayyana nadamarsa dangane da kashe matarsa da ta haifa musu yaro ɗaya. ...

Kotu ta halasta wa Jacob Zuma tsayawa takara

Kotu ta halasta wa Jacob Zuma tsayawa takara

Kotun ta yi watsi da matakin da hukumar zaɓen ƙasar ta ɗauka na haramta wa Zuma tsayawa takara. ...

Kotu ta sa ranar gurfanar da Ganduje da matarsa Hafsat

Kotu ta sa ranar gurfanar da Ganduje da matarsa Hafsat

Mutum takwas da za a gurfanar ana zarginsu da karɓar cin hanci, karkatar da kuɗaɗe da kuma almubazzaranci da dukiyar al’umma. ...

Wani limami ya jagoranci mabiyansa Sallar Idi duk da rashin ganin wata a Nijeriya

Wani limami ya jagoranci mabiyansa Sallar Idi duk da rashin ganin wata a Nijeriya

Wannan ba shi ne karon farko da limamin yake bijire wa umarnin Majalisar Ƙoli ta Musulunci a Nijeriya ba. ...

Yadda Sallar bana ta zo a baibai ga Musulmin Nijeriya

Yadda Sallar bana ta zo a baibai ga Musulmin Nijeriya

Wannan matsala ba laifin gwamnati kaɗai ba ce. Mu da kanmu muke ƙara janyo wa kanmu matsalolin. ...