Headlines

An kama budurwa mai shekara 19 da ake zargi da kashe yara 2 a Bauchi

An kama budurwa mai shekara 19 da ake zargi da kashe yara 2 a Bauchi

‎Rundunar ‘Yan Sandan jihar Bauchi ta ce ta kama wata budurwa ‘yar shekara 19 mai suna Esther Gambo bisa zargin sace yara da yin garkuwa da su sannan ...

NAJERIYA A YAU: Yadda masu yi wa kasa hidima za su ci arzikin yankunan da suke aiki

NAJERIYA A YAU: Yadda masu yi wa kasa hidima za su ci arzikin yankunan da suke aiki

shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci yayi nazari ne kan irin damar da masu hidimtawa kasa suke dasu na samun aiki, koyon sana’a ko saka hannun ...

Tinubu ya fi mayar da hankali wajen gina Kudancin Nijeriya — Kwankwaso

Tinubu ya fi mayar da hankali wajen gina Kudancin Nijeriya — Kwankwaso

Kwankwaso ya ce wannan watsi da aka yi da Arewacin Nijeriya ya sa ake fama da rashin tsaro da talauci da sauransu. ...

Gwamnatin Yobe ta bada tallafi ga iyalan ’yan banga da suka rasu

Gwamnatin Yobe ta bada tallafi ga iyalan ’yan banga da suka rasu

Wannan shiri dai wani ɓangare ne na shirin jin daɗin jama’a na jaha ga jami’an tsaro domin tabbatar da cewa, iyalan ’yan banga da abin ya shafa sun sa ...

Hulk Hogan ya mutu yana da shekara 71

Hulk Hogan ya mutu yana da shekara 71

Hulk Hogan da sanyin safiyar Alhamis ya kamu da bugun zuciya wanda ya yi ajalinsa. ...