Headlines

Sarkin Musulmi ya ayyana ranar Laraba a matsayin Sallah

Sarkin Musulmi ya ayyana ranar Laraba a matsayin Sallah

Ta tabbata ranar Laraba za a yi sallah ƙarama a Najeriya. ...

Sallah: An girke jami’an sibil difens 5,000 a Abuja

Sallah: An girke jami’an sibil difens 5,000 a Abuja

Hukumar ta bayar da tabbacin samar da tsaro a babban birnin tarayya, Abuja. ...

An kama mutum 5 kan satar iPhone 13 yayin sallar Tahajjud a Abuja

An kama mutum 5 kan satar iPhone 13 yayin sallar Tahajjud a Abuja

Ya ce za a gurfanar da waɗanda ake zargin a kotu da zarar an kammala bincike. ...

Kotu ta bai wa EFCC umarnin ci gaba da tsare Emefiele

Kotu ta bai wa EFCC umarnin ci gaba da tsare Emefiele

Kotun ta yi watsi da buƙatar neman beli da lauyan Emefiele ya gabatar mata. ...

Ba a ga jinjirin watan Shawwal ba a Saudiyya

Ba a ga jinjirin watan Shawwal ba a Saudiyya

Ta tabbata sai ranar Laraba, za a yi sallah a ƙasar Saudiyya. ...