Headlines

Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da rabon hatsi tan 42,000 a Sakkwato

Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da rabon hatsi tan 42,000 a Sakkwato

Ministan ya ce gwamnatin tarayya za ta yi rabon hatsin a faɗin jihohin ƙasar nan. ...

Obaseki ya zaɓi ɗan shekara 38 sabon mataimakin gwamnan Edo

Obaseki ya zaɓi ɗan shekara 38 sabon mataimakin gwamnan Edo

An haifi sabon mataimakin gwamnan a ranar 19 ga watan Yulin 1986 a Ƙaramar Hukumar Akoko Edo ta jihar. ...

CBN ya sake karya farashin Dala

CBN ya sake karya farashin Dala

CBN ya kuma umarci ’yan canjin da su sayar da dalar kan ƙarin ribar da ba ta wuce kashi 1.5 cikin 100 ba. ...

PDP Ta Buƙaci A Binciki Mutuwar Mutane A Turmutsutsun Gidan Wamakko

PDP Ta Buƙaci A Binciki Mutuwar Mutane A Turmutsutsun Gidan Wamakko

Wannan ba shi ne karo na farko da a aka samu mutuwar mutane wurin karɓar sadaka ba a ƙasar nan. ...

Majalisa ta tsige Mataimakin Gwamnan Edo

Majalisa ta tsige Mataimakin Gwamnan Edo

Mataimakin Gwamnan ya yi watsi da damar kare kansa daga zargin da majalisar ke yi masa. ...