Headlines

Kotu ta rushe zaɓen shugabannin ADC na Adamawa

Kotu ta rushe zaɓen shugabannin ADC na Adamawa

Babbar Kotun Jihar Adamawa da ke zamanta a Yola ta soke tarukan gangamin Jam’iyyar ADC da aka gudanar a jihar ranar Litinin.   ...

Hajjin 2026: Maniyyatan Jigawa 480 sun tafi ƙasa mai tsarki

Hajjin 2026: Maniyyatan Jigawa 480 sun tafi ƙasa mai tsarki

Rahotanni sun nuna cewa kamfanin jirgin sama na Umza Airline ne ya yi jigilar rukuni na farko. ...

Gwamna Namadi ya karɓi fom ɗin sake tsayawa takara a 2027

Gwamna Namadi ya karɓi fom ɗin sake tsayawa takara a 2027

Wannan lamari dai ya nuna yadda haɗin kai ke ƙaruwa a cikin jam’iyyar APC a Jihar Jigawa. ...

Ana shirin kwaso ’yan Najeriya daga Afirka ta Kudu

Ana shirin kwaso ’yan Najeriya daga Afirka ta Kudu

Bianca ta tunatar da irin rawar da Najeriya ta taka wajen taimaka wa gwagwarmayar neman ‘yancin Afirka ta Kudu. ...

Ranar Talata za a rantsar da sabon Mataimakin Gwamnan Kano

Ranar Talata za a rantsar da sabon Mataimakin Gwamnan Kano

Tuni dai Majalisar Dokokin Kano ta tantance tare da amincewa da naɗin Garo a matsayin sabon Mataimakin Gwamnan jihar. ...