Matashi ya yi ninkayar kilomita 11.8 a Tekun Legas
Shekarun da na yi na samu kwarewa a wasan ninkaya sun wuce shekaru goma, kuma zango mafi tsayi da na yi shi ne mai nisan kilomita 10. ...
Shekarun da na yi na samu kwarewa a wasan ninkaya sun wuce shekaru goma, kuma zango mafi tsayi da na yi shi ne mai nisan kilomita 10. ...
Ba dalili ba ne suke cewa wai ai sun sayi kayansu lokacin da farashin Dala ya hau. ...
Jinin wani mutum ne da suka yanka a yankin Barikin Jaji kuma mambobinsu sun tafi da sassan jikinsa zuwa Kaduna. ...
Allah Ya shiryar da su daga aikata irin wannan mummunan aiki a cikin watan Ramadan da bayansa. ...
Lallai mu yi ta addu’a mu roƙi Allah da kyawawan sunayenSa Ya kawo mana karshen wannan masifa da tashin hankali. ...