Headlines

An rufe masana’antu 1,724 bisa rashin bin dokokin aiki a Guinea

An rufe masana’antu 1,724 bisa rashin bin dokokin aiki a Guinea

Wannan mataki zai zama tamkar hannunka mai sanda ga sauran kamfanoni da ke tafiyar da ayyukansu ba dai-dai ba. ...

Asibitin ATBUTH za ta fara gwajin rigakafin zazzaɓin Lassa

Asibitin ATBUTH za ta fara gwajin rigakafin zazzaɓin Lassa

Asibitin Koyarwa na Jami’ar Abubakar Tafawa Ɓarkewa (ATBUTH) da ke Bauchi zai fara gwajin rigakafin cutar zazzabin Lassa. ...

An wajabta wa ɗaliban firamare mallakar lambar NIN a Bauchi

An wajabta wa ɗaliban firamare mallakar lambar NIN a Bauchi

SUBEB ta umarci Sakatarorin Ilimi na ƙananan hukumomin jihar su tabbatar an bi wannan umarni sau da ƙafa ...

NAJERIYA A YAU: Yadda tsadar taki ke hana noman masara da shinkafa

NAJERIYA A YAU: Yadda tsadar taki ke hana noman masara da shinkafa

Manoma sun ƙaurace wa noman masara da shinkafa da aka fi amfani da su a Najeriya sakamakon tsadar takin zamani, abin da masana ke ganin in ba a ɗauki ...

A binciko mesar da ta ɓace a Kano — Sanusi II

A binciko mesar da ta ɓace a Kano — Sanusi II

Ana zargin tsohon Akantan-Janar na kasa da kiwon namun dajin da suka hada da zakuna, da kada, da macizai da kuma mesa. ...