Headlines

Dangote ya koma matsayi na 129 a jerin attajiran duniya — Forbes

Dangote ya koma matsayi na 129 a jerin attajiran duniya — Forbes

Amurka ta fi kowace kasa yawan attajirai inda ta mamaye jerin da manyan attajirai 813. ...

Za mu sake ƙara kuɗin wutar lantarki — Gwamnatin Nijeriya

Za mu sake ƙara kuɗin wutar lantarki — Gwamnatin Nijeriya

Ƙarin kuɗin wutar lantarki da muka yi na baya bayan nan somin taɓi ne. ...

Mutum 4 sun mutu yayin tarwatsa ‘yan shi’a a Kaduna

Mutum 4 sun mutu yayin tarwatsa ‘yan shi’a a Kaduna

’Yan shi’ar sun fito tattaki ne domin nuna goyon baya kan Falasɗinawan da Isra’ila ke yi wa kisan kiyashi. ...

An dakatar da kwamishina kan abincin buɗa baki a Jigawa

An dakatar da kwamishina kan abincin buɗa baki a Jigawa

An dakatar da kwamishinan har zuwa lokacin da za a kammala bincike kan zargin sama da faɗi da kuɗin abincin buɗa baki. ...

‘Yan bindiga sun kashe mutum 19 a Kogi

‘Yan bindiga sun kashe mutum 19 a Kogi

An lalata dukiya musamman gidaje, motoci, da amfanin gona a yayin harin. ...