Headlines

Gwamnan Katsina ya tsallake rijiya da baya a hatsarin mota a hanyar Daura

Gwamnan Katsina ya tsallake rijiya da baya a hatsarin mota a hanyar Daura

Abokin tafiyar Gwamnan Kastina Dikko Raɗɗa da ɗaukacin fasinjojin motar da ta yi karo da tasu sun samu karaya shi kuma gwamnan ya samu buguwa a ƙirji ...

NAJERIYA A YAU: Abin da ya sa muke yi wa PDP zagon ƙasa —Sule Lamiɗo

NAJERIYA A YAU: Abin da ya sa muke yi wa PDP zagon ƙasa —Sule Lamiɗo

Ko me ya sa ’ya’yan PDP ke yi wa wasu jam’iyyun adawa aiki? ...

Nijar ta ayyana ranar kifar da Gwamnatin Bazoum a matsayin ranar ’yanci

Nijar ta ayyana ranar kifar da Gwamnatin Bazoum a matsayin ranar ’yanci

Gwamnatin ta ayyana ranar ne domin tunawa da juyin mulkin da sojoji suka yi wa gwamnatin Bazoum. ...

Tarihin Najeriya ba zai zama cikakke ba da na faɗi zaɓen 2023 — Tinubu

Tarihin Najeriya ba zai zama cikakke ba da na faɗi zaɓen 2023 — Tinubu

Shugaban ya buƙaci al’ummar jihar su ci gaba da zama lafiya tare da koyi da ɗabi’un marigayin. ...

’Yan sanda sun bankaɗo maɓoyar IPOB a Imo, sun ƙwato makamai

’Yan sanda sun bankaɗo maɓoyar IPOB a Imo, sun ƙwato makamai

Rundunar ta tabbatar da aniyarta na ci gaba da yaƙi da aikata laifuka a jihar. ...