Abin da ya hana Ganduje zuwa tarbar Tinubu a Kano
Ganduje ya na da masaniya kan ziyarar Tinubu kuma ya yi niyyar zuwa amma duk ƙoƙarin da ya yi domin ya samu damar halarta bai yi nasara ba. ...
Ganduje ya na da masaniya kan ziyarar Tinubu kuma ya yi niyyar zuwa amma duk ƙoƙarin da ya yi domin ya samu damar halarta bai yi nasara ba. ...
Kwamandan ya ja hankalin masu ababen hawa kan hatsarin gudun wuce ƙima. ...
Rundunar ta lashi takobin yaƙar masu aikata laifuka a faɗin jihar. ...
Jam’iyyar ta ce Tinubu ya makara domin ya ɓata wa ‘yan Arewa rai game da rabon muƙamai. ...
Mafarautan sun suna neman ragowar ‘yan ta’addan da suka tsere. ...