Headlines

Guguwa Ta Kashe Mutum 4 A Taraba Da Nasarawa 

Guguwa Ta Kashe Mutum 4 A Taraba Da Nasarawa 

Da farko an samu mamakon ruwan sama, sai kuma wata iska mai karfi wacce ta ɗauki sama da awa ɗaya da rabi tana kaɗawa. ...

Shugabar Matan NNPP ta yi murabus kan rabon muƙamai a Gwamnatin Kano

Shugabar Matan NNPP ta yi murabus kan rabon muƙamai a Gwamnatin Kano

Na sanar da jagorann NNPP na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ƙudurina na sauka daga muƙamin. ...

Hotuna: EFCC Ta Gabatar Da Jami’in Kamfanin Binance A Kotu

Hotuna: EFCC Ta Gabatar Da Jami’in Kamfanin Binance A Kotu

An ɗage zaman na yau Alhamis saboda Hukumar FIRS ta gaza yi miƙa ƙunshin tuhume-tuhumen da take yi wa Mista Gambaryan. ...

EFCC ta kama Bobrisky kan wulaƙanta takardun kuɗi

EFCC ta kama Bobrisky kan wulaƙanta takardun kuɗi

An gayyaci Bobrisky bayan ɓullar wani bidiyo da ke nuna yadda yake yin liƙi da sabbin banduran takardun naira. ...

Akwai rashin tausayi a ƙarin kuɗin wutar lantarki da gwamnati ta yi — NLC

Akwai rashin tausayi a ƙarin kuɗin wutar lantarki da gwamnati ta yi — NLC

Wata alama ce da ke nuna cewa jin daɗi da walwalar ’yan Najeriya ba shi da muhimmanci a wurin gwamnati. ...