Headlines

Allah Ya yi wa Maraɗin Katsina rasuwa

Allah Ya yi wa Maraɗin Katsina rasuwa

Allah Ya yi wa Alhaji Amadu Kurfi, tsohon Sakataren tsohuwar hukumar zaɓe (FEDECO) rasuwa ...

An haramta wa malami wa’azi kan zargin aƙidar Boko Haram

An haramta wa malami wa’azi kan zargin aƙidar Boko Haram

Gwamnatin Neja ta sanya takunkumin wa’azi tare da rufe makarantun wani malami, kan zargin sa da yaɗa aƙidu irin na ’yan Boko Haram. ...

Mai jego ta kuɓuta bayan haihuwan tagwaye a hannun barayin daji

Mai jego ta kuɓuta bayan haihuwan tagwaye a hannun barayin daji

Wata mata a Jihar Neja ta tsere daga hannun wasu da suka yi garkuwa da ita bayan ta haifi tagwaye a hannunsu. ...

’Yan ta’adda ke lalata da ’yan mata da sa su ƙunar baƙin wake —NCTC

’Yan ta’adda ke lalata da ’yan mata da sa su ƙunar baƙin wake —NCTC

’Yan ta’adda suna amfani da ’yan mata a matsayin ’yan ƙunar bakin wake, bayin jima’i, a cewar Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci ta Ƙasa ...

Abba Hikima ya maka Wike a kotu kan maken mabarata a Abuja

Abba Hikima ya maka Wike a kotu kan maken mabarata a Abuja

Fitaccen matashin lauya a Kano, Barista Abba Hikima, ya maka Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike a kotu, kan kamen mabarata da nakasassu da ma ...