Headlines

Malamin jami’a ya mutu bayan ya yi lalata da ɗalibarsa

Malamin jami’a ya mutu bayan ya yi lalata da ɗalibarsa

’Yan sanda sun tabbatar da mutuwar wani malamin Jami’ar Prince Abubakar Audu da ke Jihar Kogi bayan ya yi lalata da wata ɗalibarsa a ɗakin otel ...

Tinubu ya naɗa ɗan IBB shugaban bankin manoma

Tinubu ya naɗa ɗan IBB shugaban bankin manoma

Tinubu ya naɗa shi tare sa wasu mutane domin jagorantar wasu hukumomin Gwamnatin Tarayya. ...

Ɗan Majalisar Wakilai ya tallafawa fiye da mutum 3,000 a Kaduna

Ɗan Majalisar Wakilai ya tallafawa fiye da mutum 3,000 a Kaduna

Mutane 3,000 ne suka amfana da Naira dubu 100 kowannensu, yayin da wasu mutum 100 suka karɓi Naira miliyan ɗaya kowannensu, lamarin da ya kai jimillar ...

Dalilin da ya sa aka sauya sunan Jami’ar Maiduguri — Ma’aikatar Ilimi

Dalilin da ya sa aka sauya sunan Jami’ar Maiduguri — Ma’aikatar Ilimi

Tinubu ya sanar da sauya sunan Jami’ar Maiduguri zuwa Jami’ar Muhamamdu Buhari a lokacin taron addu’o’i da karramawa ga tsohon ...

Dantata mutum ne mai tausayi da ƙaunar Najeriya — Tinubu

Dantata mutum ne mai tausayi da ƙaunar Najeriya — Tinubu

Tinubu ya ce Najeriya za ta ci gaba da tunawa da Alhaji Aminu Dantata kan gudunmawar da ya bayar. ...