Headlines

’Yan Sanda Sun kama Mutane 7 Kan Satar Daliban Jami’ar Wukari

’Yan Sanda Sun kama Mutane 7 Kan Satar Daliban Jami’ar Wukari

An sace ɗaliban biyu — mace da namiji — a wani ɗakin kwanan ɗalibai da ke wajen jami’ar. ...

Sabon Shugaban Senegal ya naɗa Ousmane Sonko firaiminista

Sabon Shugaban Senegal ya naɗa Ousmane Sonko firaiminista

Naɗin Ousmane Sonko na zuwa ne sa’o’i kalilan bayan kammala rantsar da Shugaba Faye ranar Talata. ...

Matatar Dangote ta soma sayar da man dizel da na jirgin sama

Matatar Dangote ta soma sayar da man dizel da na jirgin sama

Fara sayar da man ga ’yan kasuwa na cikin gida zai tilasta wa farashin man dizel sauka ƙasa da N1000 duk lita. ...

’Yan Sa-Kai Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 4 A Abuja

’Yan Sa-Kai Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 4 A Abuja

Wani manomi ne ya tsegunta musu cewa akwai masu garkuwa da mutane a yankin na Kuje da ke Abuja. ...

Mai fashi da bindigar bogi ya shiga hannu

Mai fashi da bindigar bogi ya shiga hannu

An kama shi bayan yunƙurin yi wa wani mai sana’ar acaba fashi da bindigar bogin suna tsaka da tafiya a babur dinsa. ...