Headlines

Tinubu ya sauya sunan Jami’ar Maiduguri zuwa sunan Buhari

Tinubu ya sauya sunan Jami’ar Maiduguri zuwa sunan Buhari

Tsohon shugaban ƙasar ya rasu ne ranar Lahadi a wani asibiti a Landan bayan fama da jinya. ...

Na cika kashi 85% na alƙawuran neman zaɓe – Gwamna Abba

Na cika kashi 85% na alƙawuran neman zaɓe – Gwamna Abba

Gwamnan ya yi nuni da cewa, an cimma wannan nasarar ne bayan da aka yi nazari sosai kan ayyukan gwamnatinsa a cikin shekaru biyu da suka gabata. ...

Ɗaliban Jami’ar KWASU 18 sun tsallake rijiya da baya a gobarar mota

Ɗaliban Jami’ar KWASU 18 sun tsallake rijiya da baya a gobarar mota

Ɗaliban sun taso ne daga Ilorin, babban birnin Jihar Kwara, domin halartar lakcoci a Malete, kwatsam motar bas ɗin mai ɗauke da mutane 18 ta kama wuta ...

Birtaniya za ta rage shekarun masu zaɓe zuwa 16

Birtaniya za ta rage shekarun masu zaɓe zuwa 16

Ƙananan ƙasashe ne kawai ke ba wa yara masu shekaru 16 damar kaɗa ƙuri’a a zaɓen ƙasa, bisa ga bayanan shafukan intanet. ...

RFI ta dauki nauyin buga rigunan Kano Pillars a yarjejeniyar N100m

RFI ta dauki nauyin buga rigunan Kano Pillars a yarjejeniyar N100m

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars da gidan rediyon Faransa RFI Hausa suka sanya hannu kan yarjejeniya ta Naira Miliyan 100. A karkashin yarjejeniy ...