Headlines

Sojoji sun kashe wasu ’yan bindiga a Filato

Sojoji sun kashe wasu ’yan bindiga a Filato

sojojin sun yi wa ’yan bindigar kwanton ɓauna tare da tuntuɓar su, wanda ya haifar da musayar wuta. ...

Rashin wajen sauka a filin jirgin Katsina ne ya hana ni zuwa jana’izar Buhari – Akpabio

Rashin wajen sauka a filin jirgin Katsina ne ya hana ni zuwa jana’izar Buhari – Akpabio

Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya ce rashin samun wurin da jirginsa zai sauka ne a filin jirgin sama na Katsina ya sa bai samu halartar ...

Buhari: Ƙasar China ta yi rashin babban aboki – Xi Jinping

Buhari: Ƙasar China ta yi rashin babban aboki – Xi Jinping

Shugaban Ƙasar China, Ci Jinping, ya miƙa sakon ta’ziyyarsa ga Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, bisa rasuwar tsohon Shugaba Muhammadu Buhari. ...

Dele Momodu ya sauya sheƙa daga PDP zuwa ADC

Dele Momodu ya sauya sheƙa daga PDP zuwa ADC

A cewar Momodu ya fice daga PDP ne, domin bar wa Wike da yaransa jam’iyyar. ...

Hatsarin mota ya yi ajalin mutum 147 a Gombe da Edo cikin Wata 6 — FRSC

Hatsarin mota ya yi ajalin mutum 147 a Gombe da Edo cikin Wata 6 — FRSC

Hukumar ta zayyano dilalan da ke yawan haddasa haɗuran. ...