Headlines

Tinubu ya halarci bikin rantsar da shugaba mafi ƙarancin shekaru a Afirka

Tinubu ya halarci bikin rantsar da shugaba mafi ƙarancin shekaru a Afirka

Faye na ɗaya daga cikin ’yan siyasar adawa da aka saka daga kurkuku kwanaki 10 kafin gudanar da zaɓen. ...

An kashe ‘yan bindiga 18 a ƙauyen Filato

An kashe ‘yan bindiga 18 a ƙauyen Filato

An kai wa ‘yan bindigar samame ne a lokacin da suke wani taro a cikin jeji. ...

An tsinci gawar Mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda a Oyo

An tsinci gawar Mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda a Oyo

Za a gayyaci wasu mutane domin yi musu tambayoyi kan lamarin, ciki har da waɗanda suka fara ganin gawarsa. ...

An kama mai garkuwa da mutane yayin karɓar kuɗin fansa

An kama mai garkuwa da mutane yayin karɓar kuɗin fansa

Wannan shi ne karo na biyu cikin watanni biyu da ake kama masu garkuwa da mutane a yayin karɓar kuɗin fansa. ...

An sace shanu 390 Na Naira Miliyan 300 A Filato

An sace shanu 390 Na Naira Miliyan 300 A Filato

Sai na baya-bayan nan dai ya faru ne a ranar 31 ga watan Maris, inda aka debe shanu 100 a unguwar Wumatk. ...