An kashe ɗalibai 2 kan zargin neman maza a Kano
SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya tabbatar da faruwar lamarin yana mai cewa a halin yanzu mutum 11 da ake zargi da hannu a lamarin sun shiga hannu. ...
SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya tabbatar da faruwar lamarin yana mai cewa a halin yanzu mutum 11 da ake zargi da hannu a lamarin sun shiga hannu. ...
’Yan Nijeriya sun tafka asarar kuɗi a wani tsarin zuba jari wanda aka fi sani da CBEX da ya kai aƙalla naira triliyan daya. ...
A yau ne dai aka gudanar da taron addu’ar sadakar ukun tsohon shugaban ƙasar a gidansa da ke Daura. ...
Malamai da sauran baƙi sun yi wa tsohon shugaban addu’a tare da neman masa gafara a wajen Allah. ...
Mutanen yankin sun roƙi gwamnati ta kai musu ɗauki. ...