Headlines

Uba Sani ya mayar wa iyalan Abacha filayen da El-Rufai ya ƙwace musu

Uba Sani ya mayar wa iyalan Abacha filayen da El-Rufai ya ƙwace musu

Lauyan iyalan Abacha, Reuben Atabo, ne ya tabbatar da hakan ga manema labarai. ...

SON ta gargadi masana’antu kan bi ka’idoji wajen sarrafa kayayyaki

SON ta gargadi masana’antu kan bi ka’idoji wajen sarrafa kayayyaki

Hukumar ta bayyana haka ne lokacin bikin bayar da takardar shaida ga kamfanoni 52 cika ƙa’idojin a Kano. ...

Gwamnatin Jigawa ta bankado ma’aikatan bogi 6,348

Gwamnatin Jigawa ta bankado ma’aikatan bogi 6,348

Ya ce an gano ma’aikatan bogi bayan tantancewa da gwamnatin ta gudanar. ...

’Yan bindiga sun harbe malamin Jami’ar UNIZIK, sun sace motarsa

’Yan bindiga sun harbe malamin Jami’ar UNIZIK, sun sace motarsa

Maharan sun tsere da motar malamin bayan harbe shi har lahira. ...

Babu sansanin Sojin Faransa a Maiduguri — Sojoji

Babu sansanin Sojin Faransa a Maiduguri — Sojoji

Ya bayyana cewa babu gaskiya a zancen, kuma bidiyon da ake yaɗawa ba shi da alaƙa da sojojin Faransa. ...