Headlines

NAJERIYA A YAU: Yadda Cutar Amai Da Gudawa Ta Yi Ajalin Mutum 25 A Sakkwato

NAJERIYA A YAU: Yadda Cutar Amai Da Gudawa Ta Yi Ajalin Mutum 25 A Sakkwato

Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai bi diddigin batun kisan mutane da cutar mai da gudawa ta yi a Jihar Sakkwato, don warware zare da abawa. ...

Mahaifiyar Farfesa Umaru Pate ta rasu

Mahaifiyar Farfesa Umaru Pate ta rasu

Allah Ya yi wa mahaifiyar Shugaban Jami’ar Tarayya da ke Kashere, Farfesa Umaru Pate rasuwa. ...

Za mu kawo ƙarshen hukunce-hukuncen kotuna masu cin karo da juna — Ministan Shari’a

Za mu kawo ƙarshen hukunce-hukuncen kotuna masu cin karo da juna — Ministan Shari’a

Gwamnatin Tarayya ta ƙudirin aniyar kawo ƙarshen yadda kotunan kasar ke yin hukunce-hukunce masu cin karo da juna, abin da tsawon wani lokaci ya addab ...

Matsalar Tsaro: Dole mu faɗakar da mutane yadda za su kare kansu – ACF

Matsalar Tsaro: Dole mu faɗakar da mutane yadda za su kare kansu – ACF

Ƙungiyar ta ce dole ne a ɗauki matakan da suka dace domin kawo ƙarshen ayyukan ‘yan ta’addan a yankin. ...

Majalisa ta buƙaci sojoji su kawo ƙarshen Lakurawa

Majalisa ta buƙaci sojoji su kawo ƙarshen Lakurawa

Majalisar ta amince da ƙudirin kawo ƙarshen sabuwar ƙungiyar ‘yan ta’addan. ...