Headlines

Gawar Buhari ta kama hanyar Daura daga Katsina

Gawar Buhari ta kama hanyar Daura daga Katsina

Manyan sojoji ne suka saukar da gawarsa, wadda aka lullube da tutuar Najeriya, daga Jirgin Fadar Shugaban Kasa a Filin Jirgin Sama na Katsina ...

Mahara sun kashe manoma 27 a sabon hari a Filato

Mahara sun kashe manoma 27 a sabon hari a Filato

Mutanen da sabon harin ya rutsa da su sun hada da ƙananna yara da manya maza da mata. ...

HOTUNA: Atiku da iyalan Dantata da gwamnoni da ministoci sun taru a gidan Buhari

HOTUNA: Atiku da iyalan Dantata da gwamnoni da ministoci sun taru a gidan Buhari

Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero da Sarkin Daura da ministoci da gwamnoni sun yi wa gidan tsohon Shugaban Kasa Muhamamdu Buhari tsinke domin taR ...

HOTUNA: Halin da ake ciki a gidan Buhari

HOTUNA: Halin da ake ciki a gidan Buhari

Halin da ake ciki a gidan Marigayi Janar Muhammadu Buhari a yayin da ake jiran isowar gawarsa domin yi mata jana’iza a garin Daura da ke Jihar K ...

A gida za a binne Buhari — Garba Shehu

A gida za a binne Buhari — Garba Shehu

Garba Shehu ya bayyana cewa a gida za a binne Buhari kuma an yi nisa da gina kabarin ...