Yadda za a yi Jana’izar Buhari a Daura
An tsaurara tsaro a gidan Buhari da a Filin Jirgin Sama na Umaru Musa Yar’adua da ke Katsina; baya ga shingayen bincike guda 12 da jami’an tsaro ...
An tsaurara tsaro a gidan Buhari da a Filin Jirgin Sama na Umaru Musa Yar’adua da ke Katsina; baya ga shingayen bincike guda 12 da jami’an tsaro ...
“Da rasuwar Buhari, tabbas siyasar Najeriya za ta canza — ina fatan za ta yi kyau,” in ji Janar Abdulsalami Abubakar ...
Yayin da ake jana’izar marigayin, hankalin wasu ’yan Najeriya ya fara komawa kan yiwuwar samun wanda zai iya maye gurbinsa a fagen siyasar Najeriya. ...
Mu duka mutane ne, muna da kasawarmu. Buhari yana da nasa kurakuran, don haka muna rokon Allah Ya jikansa da rahama. ...
APC ta samu nasara a kujeru 375 daga cikin 376 na kansiloli a fadin jihar, inda jam’iyyar PDP ta samu kujera guda daya a mazabar Ward D a Yaba. ...