Headlines

Yadda tashar Baro ta lashe biliyoyin Naira amma ba ta aiki

Yadda tashar Baro ta lashe biliyoyin Naira amma ba ta aiki

Bayanai sun ce an kashe akalla Naira Biliyan 5.8 a kan aikin tashar jiragen ruwan. ...

Dabarun Rabauta Da Kwanaki 10 Na Ƙarshen Ramadan

Dabarun Rabauta Da Kwanaki 10 Na Ƙarshen Ramadan

A wannan bidiyon, mun kawo muku waɗansu dabarun kasancewa cikin karkashi da ƙoshin lafiya yayin gudanar da ibadar kwanaki goman ƙarshe na watan Ramada ...

Ta tura ‘yar kishiyarta gidan yari a Adamawa

Ta tura ‘yar kishiyarta gidan yari a Adamawa

Matar ta yi sanadin zuwan yarinyar zuwa gidan yari sakamakon sabani da ta samu da mahafiyarta. ...

Mutum 8 sun shiga hannu kan kisan ’yan sanda a Delta

Mutum 8 sun shiga hannu kan kisan ’yan sanda a Delta

Kakakin ya ce nan ba da jimawa ba za a gurfanar da wadanda ake zargin a gaban kotu. ...

Yadda masu Tsire da Balangu ke kuɗancewa a Abuja

Yadda masu Tsire da Balangu ke kuɗancewa a Abuja

Wannan bidiyo yana ɗauke da bayani dalla-dalla dangane da yadda sana’ar ke gudana a Abuja. ...