HOTUNA: Wike ya gana da Abure yayin da rikicin LP ke ƙara ƙamari
An jima ana zargin Abure da yi wa jam’iyyar LP zagon ƙasa, amma ya musanta dukkanin zarge-zargen. ...
An jima ana zargin Abure da yi wa jam’iyyar LP zagon ƙasa, amma ya musanta dukkanin zarge-zargen. ...
Ya buƙaci ‘yan Najeriya da su ƙara haƙuri domin suna dab da fara sharɓar romon tattalin arziƙi. ...
A dimokuraɗiyya ana buƙatar hamayya mai ƙarfi, domin idan babu hamayya mai ƙarfi, za mu iya faɗawa siyasar jam’iyyar ɗaya.” ...
Rabon tallafi ya ragu sosai a sansanonin ‘yan gudun hijira na Nijeriya da ke Kamaru. ...
Trump ya bayyana cewa gibin cinikayya tsakanin Amurka da EU barazana ce ga tsaron kasa. ...